Masoya Algaita Dubstudio suna yawan Qorafin cewar basa iya samun fassarorin Algaita Dubstudio idan sun nema a yanar gizo (internet), hakan ce tasa nayi tunanin yin rubutu domin na fayyace musu hanyoyin da za su bi wurin samun fassarorin Algaita Dubstudio da sultan films factory. E.t.c (sababbi da tsofaffi).
Akwai Hanyoyi kusan Biyu ko Uku da ake samun fassarorin Algaita Dubstudio, amma zan fada muku wacce tafi sauqi a cikinsu wato Telegram Group Na VIP ANA BIYAN 2500# DUK WATA